Fitaccen tsohon jami’in Sojan Nigeriya Kanal Daudu Suleiman ya rasu.
Umar Daudu Suleiman, Daya daga cikin ‘ya’yan Marigayin ne ya tabbatar da rasuwar mahaifi nasu.
Kanal daudu Sulaiman tsohon Sojan Nigeria ne da ya ba da gagarumar gudunmawa wajen Hadin Kan Nigeriya.
An haifi Marigayin a garin Bebeji dake jihar Kano a ranar 17 Disambar 1942.
Ya rasu ne bayan ya yi fama da jinya a kasar masar.
Ya rasu ya bar ‘ya’yan 8 da jikoki da dama.
Za a sanar da lokacin da za’a yi jana’izarsa nan gaba
Allah ya gafarta masa ya bawa iyalansa hakurin rashin sa ameen
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t