Gwamnatin Nijeriya, Labarai Gwamnatin Najeriya ta rage farashin wankin ƙoda daga Naira dubu 50 zuwa dubu 12 a asibitocin gwamnati Posted onAugust 20, 2025August 20, 2025 Gwamnatin Tarayya ta sanar da sabon tsarin tallafi domin rage farashin kuɗin wankin koda ga masu cutar koda a asibitocin tarayya da ke fadin kasar …