Kano, Labarai Yan Kurkura sun gudanar da zanga-zanga a ofishin Karota a Kano Posted onAugust 19, 2025August 19, 2025 Wata Tawagar masu motar Kurkura sun gudanar da zanga-zanga a bakin ofishin Karota dake Kofar Nassarawa a yau Talata. Yan ƙurƙurar sun tare hanyar dake …