Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Likitoci

FB IMG 1768047596196
Labarai, Lafiya

Kotu ta dakatar da likitoci masu neman kwarewa shiga yajin aiki

Posted onJanuary 10, 2026January 10, 2026

Kotun Kwadago ta Ƙasa da ke Abuja ta bayar da umarnin wucin-gadi da ke hana mambobin ƙungiyar likitocin masu neman kwarewa ta Najeriya (NARD) shiga …

FB IMG 1764520014260
Labarai, Lafiya

Likitoci sun janye yajin aiki, sun kuma gindaya sabon sharaɗi

Posted onNovember 30, 2025November 30, 2025

Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta dakatar da yajin aikin da ta shafe kwanaki 29 tana yi, bayan wani taron gaggawa da …

IMG 143222 151125 1763213551939
Labarai, Lafiya

Kungiyar ma’aikatan lafiya ta ƙasa JOHESU ta tsunduma yajin aiki sai baba ta gani

Posted onNovember 15, 2025November 15, 2025

Haɗakar ƙungiyoyin ma’aikatan ɓangaren lafiya, JOHESU, ta fara yajin aikin ƙasa baki ɗaya a yau, Asabar 15 ga Nuwamba. Kungiyar ta ce gwamnati ta gaza …

FB IMG 1738763286178
Labarai, Lafiya

Tinubu ya amince da shekaru 65 na ritaya ga likitoci da ma’aikatan lafiya

Posted onFebruary 5, 2025February 5, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Bola Tinubu ya amince da shekarun ritaya ga likitoci da sauran ma’aikatan kiwon lafiya daga shekaru 60 zuwa 65. Dakta …

lafiya
Labarai, Lafiya

Ana Kukan Targade! Kungiyar Ma’aikatan Jinya Da Ungozoma Na Shirin Tsunduma Yajin Aiki A Kano

Posted onOctober 2, 2024October 2, 2024

Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa (NANNM) reshen jihar Kano, ta bai wa gwamnatin jihar wa’adin kwanaki 15 da ta gaggauta biya musu bukatunsu …

FB IMG 1717836629517
Labarai, Lafiya

Ana Wata! Likitoci A Kano Sun Bayyana Ranar Tafiya Yajin Aiki Tare Da Dalilinsu

Posted onSeptember 29, 2024September 29, 2024

Likitoci a Jihar Kano, sun bayyana damuwarsu kan rashin isassun likitocin da za su ke duba marasa lafiya, wanda hakan ya sa suke shirin tafiya …

FB IMG 1724665408295
Labarai, Lafiya

Ana Wata! Likitoci a Najeriya sun shiga yajin aiki

Posted onAugust 26, 2024August 26, 2024

Ƙungiyar Likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta fara yajin aikin gargadi na kwana bakwai a dukkanin cibiyoyinta na faɗin ƙasar, inda ta buƙaci …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab