Labarai, Mutuwa Innalillahi wa Inna Ilaihirraji’un! Allah ya yiwa mahaifiyar Ishaq Sidi Ishaq Rasuwa Posted onApril 29, 2025April 29, 2025 Allah ya yiwa mahaifiyar Director Ishaq Sidi Ishaq Rasuwa a daren Litinin a birnin Kano. Hajiya ta rasu ta bar yaya da jikoki da dama, …