Innalillahi wa Inna Ilaihirraji’un! Allah ya yiwa mahaifiyar Ishaq Sidi Ishaq Rasuwa

IMG 20250429 100250

Allah ya yiwa mahaifiyar Director Ishaq Sidi Ishaq Rasuwa a daren Litinin a birnin Kano.

Hajiya ta rasu ta bar yaya da jikoki da dama, cikin ya’yan akwai Jarumi kuma Director a masanaantar kannywood Wato Ishaq Sidi Ishaq.

Shugabannin jaridar Alfijir labarai da ma’aikatanta na Miki ta’aziyyar ga Ishaq Sidi Ishaq wanda daya ne daga cikin Diractoci ga wannan Jaridar.

Muna addu’ar Allah ya gafarta mata Allah ya bada hakurin rashinta Ameen summa Ameen.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *