Labarai, Mutuwa Innalillahi Wainna Ilaihir Rajiun. Allah Ya yiwa Malam Ahmad Kofar Naisa Rasuwa Posted onSeptember 5, 2024September 5, 2024 Allah ya yiwa Mal Ahmad Garba kofar Na’isa Rasuwa, ya rasu ne bayan fama da rashin lafiya da yayi. Kafin rasuwarsa tsohon Director Operations, ne …