Allah ya yiwa Mal Ahmad Garba kofar Na’isa Rasuwa, ya rasu ne bayan fama da rashin lafiya da yayi.
Kafin rasuwarsa tsohon Director Operations, ne na Kano State Pilgrims Welfare Board. Tsohon Director A hukumar Shari’ah ta Kano.
Za a yi Janaizarsa karfe 4:00pm. A gidansa dake Kofar Naisa. Allah Ya Jiqansa da Rahama, Ya kuma kyauta namu zuwan, Ameeeeen
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj