Labarai, Najeriya Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma’a a matsayin hutu a fadin kasar Posted onApril 30, 2026April 30, 2026 Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma’a a matsayin hutu domin bai wa ma’aikata damar bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya. Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo, …