Arewa, Labarai Budaddiyar Wasika Ga Prof Shehu Abdullahi Maaji Shugaban Hukumar Northwest Development Commission Posted onApril 15, 2025April 15, 2025 Assalamu Alaikum Yayana Professor Shehu Abdullahi Maaji ina taya ka murna da Allah ya baka wannan matsayi mai girma na shugaban hukumar cigaban arewa maso …