Labarai, Musulunci Sarkin Musulmi Ya Ayyana yau Litinin a Matsayin 1 ga Watan Rabi’ul Awwal 1447 Posted onAugust 25, 2025August 25, 2025 Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ta bayyana cewa yau Litinin, 25 ga Agusta 2025, ita ce 1 ga watan Rabi’ul …