Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Musulunci

IMG 171618 20326 1774023599813
Labarai, Musulunci

Sakon Barka da Sallah daga Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Saraki

Posted onMarch 20, 2026March 20, 2026

Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Saraki ya taya al’ummar musulmi murnar kammala azumi lafiya da murnar karamar Sallah Dan Adala ya ƙara da cewa …

IMG 215342 18326 1773867232281
Labarai, Musulunci

Sultan Ya Tabbatar Da Rashin Ganin Jinjirin Watan Shawal a Najeriya ba

Posted onMarch 18, 2026March 18, 2026

An tabbatar da cewa ba a ga watan Sallah ba a Najeriya, wanda hakan ke nufin za a cika azumi 30 a ƙasar, wadda ke …

IMG 090909 25825 1756109358101
Labarai, Musulunci

Sarkin Musulmi Ya Ayyana yau Litinin a Matsayin 1 ga Watan Rabi’ul Awwal 1447

Posted onAugust 25, 2025August 25, 2025

Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ta bayyana cewa yau Litinin, 25 ga Agusta 2025, ita ce 1 ga watan Rabi’ul …

IMG 20250320 WA0669
Labarai, Musulunci

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Ya Ziyarci Cibiyar Horas Da Kangararru Dake Billiri.

Posted onMarch 21, 2025March 21, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Mataimakin Kwanturola mai kula da Cibiya Da Gidajen Horas da Kangararru Dake Billiri (MSCC) ya karbi bakuncin fitaccen malamin addinin Musuluncin …

FB IMG 1736234429491
Labarai, Musulunci

Allahu Akbar! Ɗan sanda mai muƙamin ACP, Daniel Amah ya musulunta

Posted onJanuary 7, 2025January 7, 2025

Wani shahararren ɗan sanda mai muƙamin Mataimakin Kwamishinan, ACP, Daniel Amah ya karɓi addinin Musulunci. Amah, wanda yanzu sunan sa ya koma Muhammad Sanusi, ya …

FB IMG 1707823520507
Labarai, Musulunci

Yadda Nisabin Zakka Da Sadaki Da Diyyar Rai, Yake Kaiwa Da Komowa A Shekarar, 1445 AH 2023/24

Posted onFebruary 13, 2024February 13, 2024

Yadda take kasance a shekarar musulunci ta 1445 AH wajen fitar da hakkin Allah na zakka, sadaki, diyyar Rai a wannan lokacin. Alfijir Labarai ta …

FB IMG 1705644626456
Labarai, Musulunci

Yadda Ta Kasance A Ganawar Majalisar Koli Ta Shari’a Da Shugaba Tinubu A Najeriya

Posted onJanuary 19, 2024January 19, 2024

Majalisar koli ta tabbatar da shari’a a Najeriya ta gana da shugaba Bola Ahmed Tinubu, inda ta tattauna da shi game da al’amuran da suka …

IMG 20231007 WA0127 edit 10731539781694
Labarai, Musulunci

Takaitaccen Tarihin Hijra A Musulunci Da Watannin Shekarar Musulunci

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

TAKAITACCEN TARIHIN HIJRA A MUSULUNCI Farkon faruwar tarihin shekarar Musulunci (Hijra) wani abu ne mai fadi da kuma dogon tarihi. Amma dai ta samu asalinta …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab