Labarai, NNPP YANZU-YANZU: NNPP a Kano ta dakatar da Kawu Sumaila da Rurum da Ali Madaki da Sani Rogo Posted onFebruary 24, 2025February 24, 2025 Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar NNPP a jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa kan wasu mambobinta, ciki har da sanata da ‘yan majalisar dokoki, bisa …