Labarai, Mutuwa Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun! Allah ya yiwa tsohon sakataren gwamnatin Kano, Alh Sadauki Kura rasuwa Posted onSeptember 14, 2025September 14, 2025 Allah ya yiwa tsohon sakataren gwamnatin Kano, Alhaji Sadauki Kura, rasuwa da safiyar yau Lahdi a asibitin Airforce da ke Kano. Alhaji Sadauki Kura wanda …