Al amuran Yau Da Kullum, Labarai Kwamitin Sa Ido Kan Aikin Jarida Ya Bayyana Daily Trust Da Tafka Kuskure Akan Labarin Samoa Posted onSeptember 24, 2024September 24, 2024 Daga Aminu Bala Madobi Kwamitin karɓar Ƙorafe-ƙorafe kan Kafafafen Yaɗa Labarai na Kasa (NMCC), ya fitar da rahotonsa kan taƙaddamar zargin goyon bayan auren jinsi …