Kotu, Labarai Duk Gwamnan da ya ki biyayya zai gamu da fushin kotun Koli – In Ji Farfesa Yusfari SAN. Posted onJuly 14, 2024July 14, 2024 Masani a fannin Shari’ah Farfesa Mamman Lawan Yusfari ya ce, hukuncin kotun koli akan baiwa kananan hukumomi ‘yancin kashe Kudadensu kai tsaye na nufin haramta …