
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada kakakin majalisar wakilai mai barin gado, Femi Gbajabiamila a matsayin shugaban ma’aikatan fadar sa.
An gabatar da shi ne a matsayin sabon shugaban ma’aikata a taron da ake ci gaba da yi tsakanin shugaban kasar da hafsoshin tsaron kasar da ke gudana a fadar shugaban kasa ta Villa da ke Abuja a safiyar ranar Alhamis.
Leadership
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇