Wasu Daga Cikin Nagartattun Mutanen Kano da Suka Rasu Daga 2010 zuwa 2022

Wasu daga cikin Nagartattun mutane masu Daraja da Martaba da Allah ya karbi rayukan su daga shekara ta be 2010 zuwa shekara ta 2022.


Best Seller Channel 

Best Seller Channel 

Wani bincike da aka yi na  irin rashin da jihar Kano tayi na Manyan Mutane da Allah yayi musu rasuwa kenan

Best Seller Channel 

1. Alh Abubakar Rimi (2010)

 2. Alh Mudi Spikin (2013) 

3. HRH Alh Ado Bayero (2014)

 4. Galadima Tijjani Hashim (2014)

 5. Sheikh. Aminuddeen (2015) 

6. Alh Lili Gabari (2016) 

7. AVM Muktari Mohammed (2017) 

8. Alh Yusuf Maitama Sule (2017)

9. Malam Inuwa Dutse (2017) 

10. Khalifa Sheikh Isyaka Rabiu (2018) 

11. Malam Habibu Sani Babura (2018)

12. AVM Hamza Abdullahi (2019) 

13. Alh Habibu Gwarzo (2020) 

14. Prof. Ibrahim Ayagi (2020) 

15. Prof Balarabe Maikaba (2020) 

16. Alh Aliyu Daneji (2020) 

17. Haj. Maryam Ado Bayero (2021) 

18. Dr. Maikano A. Rabiu (2021) 

19. Dr. Junaidu Mohammed (2021) 

20. Alh Sani Dangote (2021) 

21. Sarkin Bai Muktar Adnan (2021)

22. Malam Ado Gwaram (2021) ) 

23. Alh Sani Buhari Daura (2021) 

24. Dr. Datti Ahmed (2021) 

25. Alh Bashir Othman Tofa (2022) 

26. Sheikh Dr. Ahmad Bamba (2022). 

Best Seller Channel 

Allahu Akbar! Allahu Akbar!! Allahummaghfir lahum warhamhum, wa’afihum wa’afu’anhum warhamna ba’adahum.

 Amin Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲🏼

Allah ya kyautata Namu karshen. 

Slide Up
x