Biki! Bidiri!! Birede!!! Katafaren kamfanin El Samad Nig Ltd Na Gayyatarku Daurin Auren Manajan kamfanin.

Biki! Bidiri!! Birede!!!
Katafaren kamfanin El Samad Nig Ltd Na Gayyatarku Daurin Auren Manajan  kamfanin.

Best Seller Channel

Shugaban kamfanin El Samad Nig Ltd Alh Sammani Adam, na farin cikin Gayyatarku daurin auren Manajan Jallaba wato Haruna Isha Datti. 
Za ayi Daurin auren ne a ranar Lahadi 9/01/2022, da karfe 11 na safe a massalin Juma a na Ihya’ usjunnah, Mubi da ke kofar Nassarawa Kano. 
Mai gayyata Alh Sammani Adam CEO El Samad Nig Ltd. 

Slide Up
x