Wata Babbar Kotu A Kano Ta Haramtawa Gwamnatin Jihar Kano Ciwo Bashin Biliyan 10

Alfijr

Alfijr ta rawaito wata kungiya mai rajin cigban jihar kano, mai suna, Kano First Forum (KFF) tabakin lauyanta Barrister Badamasi Sulaiman, tashigar da gwamnatin jihar kano, kara agaban babbar katun tarayya dake kano,(Federal High Court) Kano.

Kungiya ta nemi wannan babbar kotun da ta haramtawa gwambatin jihar kano karbo wannan bashin datake kokarin karbowa na naira biliyan 10.

Alfijr
Inda wannan babbar kotu ta gamsu ta kuma aminta da wannan kuduri da wannan kungiya ta shigar gabanta inda ta haramawa Gwamnatin jihar kano karbo wannan bashin.

Slide Up
x