Kungiyar kwadago ta Kasa TUC reshen Jihar Kano sun garkame ofishin kamfanin da rarraba hutar lantarki shiyar Kano Katsina Jigawa wato KEDCO.
A wani mataki na kin Amincewa da karin kudin wutar da kamfanin sukayi a Nigeria .
Rahama Radio
Cikakken Bayani na nan tafe….
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl