YADDA ALHAJIJI NA GODA YA BAJE KOLINSA A MUNDIBAWA

YADDA ALHAJIJI NA GODA YA BAJE KOLINSA A GIDAN MALAM SHEKARAU YAYIN TARON G 7

Alhajiji Nagoda yayi Sukuwa yayi kirari Ga Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau, Inda duk jama ar da suke wajen Sai da suka dara suka Gamsu Da irin abinda yake fada.

Don jin kalaman Da Nagoda yayi ga Sardaunan Kano Sai ku Garzaya cikin video din nan.

https://fb.watch/9l3hn281fR/