Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Bakori dake Jihar Katsina a jiya Juma’a 24/4/2026
HATSI
Farar Masara – ₦28,000 zuwa ₦32,000
Dawa – ₦27,000 zuwa ₦33,000 (ya danganta da kyau)
Dauro – ₦43,000 zuwa ₦44,000
Gero – ₦42,000 zuwa ₦43,000
Alkama (na kasa) – ₦80,000
Alkama (na waje) – ₦55,000
WAKE
Farin Wake – ₦75,000 zuwa ₦85,000
Waken Suya – ₦65,000 zuwa ₦70,000
SHINKAFA
Shinkafa Tsaba – ₦80,000 zuwa ₦95,000
Shinkafa Tuwo – ₦100,000 zuwa ₦106,000
Shinkafa Samfarera – ₦35,000 zuwa ₦40,000
SAURAN KAYAYYAKI
Gyada – ₦175,000 zuwa ₦185,000
Kalwa – ₦80,000 zuwa ₦100,000
Rogo – ₦23,000 zuwa ₦35,000
Aya – ₦50,000 zuwa ₦80,000
BARKONO
Dan Miyare – ₦28,000 zuwa ₦32,000
Dan Zagade – ₦21,000 zuwa ₦25,000
Dan Legas – ₦37,000 zuwa ₦42,000
Tsoho Mai Baki – ₦18,000 zuwa ₦21,000
Dan Minci – ₦75,000 zuwa ₦100,000
KAYAN MIYA
Kubewa Busasshe – ₦75,000 zuwa ₦80,000
Tarugu Danye – ₦65,000 zuwa ₦70,000
Sambo Busasshe – ₦38,000 zuwa ₦45,000
Tumatir Busasshe – ₦45,000 zuwa ₦70,000
FARASHIN TAKI
Urea Indorama – ₦48,500
Urea Dangote – ₦49,000
NPK – ₦48,000
G.DAP – ₦75,000
GAS – ₦36,000
Magic – ₦68,000
Super Tec – ₦31,000
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t