Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa Karamar Hukumar Makarfi LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya
Masara – ₦28,000 zuwa ₦31,000
Masara ja – ₦33,000 zuwa ₦36,000
Dawa – ₦29,000 zuwa ₦34,000
Dawa fara – ₦33,000 zuwa ₦35,000
Dauro – ₦45,000 zuwa ₦48,000
Gero – ₦42,000 zuwa ₦47,000
Wake fari manya – ₦75,000 zuwa ₦80,000
Wake fari ƙanana – ₦75,000 zuwa ₦85,000
Jan wake manya – ₦85,000 zuwa ₦92,000
Jan wake ƙanana – ₦80,000 zuwa ₦93,000
Rake – ₦25,000 zuwa ₦27,000
Siga mazar kwaila – ₦35,000 zuwa ₦45,000
Waken suya (Idon fara) – ₦67,000 zuwa ₦71,000
Waken suya (Zafa sabo) – ₦68,000 zuwa ₦73,000
Waken suya (Silba) – ₦70,000 zuwa ₦77,000
Shinkafa 2BC – ₦33,000 zuwa ₦40,000
Shinkafa yar yarima – ₦32,000 zuwa ₦37,000
Alkama – ₦60,000 zuwa ₦65,000
Kalwa babban buhu – ₦130,000 zuwa ₦140,000
Kalwa ƙaramin buhu – ₦110,000 zuwa ₦115,000
Barkono kimba sabo – ₦40,000 zuwa ₦45,000
Ɗaurin Lagos – ₦45,000 zuwa ₦52,000
Barkono dan zagade – ₦28,000 zuwa ₦35,000
Barkono kimba tsoho – ₦20,000 zuwa ₦25,000
Tattasai (Jimbo bag) – ₦75,000 zuwa ₦80,000
Tattasai mai L – ₦120,000
Shambo (Jimbo bag) – ₦65,000 zuwa ₦70,000
Shambo mai L – ₦75,000
Rogo babban buhu – ₦20,000 zuwa ₦25,000
Tumatir busasshe:
Ƴar Zariya – ₦65,000 zuwa ₦90,000
Ƴar Gamawa – ₦70,000 zuwa ₦90,000
Gyada sabuwa (kuli-kuli) – ₦150,000 zuwa ₦155,000
Gyada ta soyu – ₦155,000 zuwa ₦160,000
Shinkafa tsaba tuwo – ₦98,000 zuwa ₦120,000
Shinkafa dafawa – ₦95,000 zuwa ₦125,000
Albasa mai kwara – ₦40,000 zuwa ₦48,000
Albasa yaska – ₦40,000 zuwa ₦50,000
Zobo – ₦30,000
Zobo gari – ₦55,000 zuwa ₦60,000
Dankali – ₦20,000 zuwa ₦25,000
Gurjiya – ₦78,000 zuwa ₦80,000
Tsamiya babban buhu – ₦30,000 zuwa ₦35,000
Tsamiya ƙanana – ₦10,000 zuwa ₦20,000
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t