Yadda Farashin Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Giwa Dake Jihar Kaduna Da Kasuwar Kafur Ta Jihar Katsina

IMG 125130 19326 1773921098651

Daga Auwalu Tuhami Zarewa

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa dake Jihar Kaduna Sai Kasuwar Kafur dake jihar Katsina
Jiya Lahadi 31/05/2026

WAKE

• Iron Beans — ₦85,000 zuwa ₦87,000

• Farin Wake Kanana (Alale/Kosai) — ₦107,000 zuwa ₦115,000

• Jan Wake — ₦92,000 zuwa ₦98,000

• Farin Wake Yambarere — ₦95,000 zuwa ₦100,000

• Farin Wake Dan Misira — ₦87,000 zuwa ₦93,000

• Farin Wake Zafa (Dan Giwa) — ₦88,000 zuwa ₦95,000

• Farin Wake Dan Amarya — ₦93,000 zuwa ₦98,000

• Farin Wake Na Farashi — ₦83,000 zuwa ₦87,000

• Waken Suya — ₦70,000 zuwa ₦72,000

HATSI

• Dawa Kaura — ₦35,000 zuwa ₦37,000

• Farar Dawa — ₦35,000 zuwa ₦38,000

• Jar Dawa (Janjare) — ₦39,000 zuwa ₦42,000

• Farar Masara — ₦30,000 zuwa ₦32,000

• Jar Masara — ₦30,000 zuwa ₦32,000

• Masarar Gugguru — ₦55,000 zuwa ₦63,000

• Dauro — ₦49,000 zuwa ₦51,000

• Gero — ₦47,000 zuwa ₦49,000

SHINKAFA DA ALKAMA

• Samfarerar Shinkafa — ₦35,000 zuwa ₦45,000

• Shinkafa Tsaba — ₦90,000 zuwa ₦112,000

• Shinkafar Tuwo — ₦95,000 zuwa ₦113,000

• Alkama — ₦81,000 zuwa ₦83,000

FARASHIN BARKONO

• Barkono Dan Miyare — ₦32,000 zuwa ₦40,000

• Barkono Dan Zagade — ₦27,000 zuwa ₦31,000

SAI KASUWAR KAFUR, JIHAR KATSINA

LAHADI 31/05/2026

• Buhun Masara — ₦32,000

• Buhun Dawa — ₦33,000

• Buhun Waken Suya — ₦71,000

• Buhun Farin Wake — ₦93,000

• Buhun Dauro — ₦53,000

• Buhun Gero — ₦50,000

• Buhun Barkono — ₦37,000

Allah Ya hore wa kowa abin saya.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *