Yadda kudaden Waje Su ke Kaiwa Da Komowa A Kasuwar Canji Yau Litinin

        Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Litinin

  Alfijr Labarai

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 735 / Siyarwa = 760

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 832 / Siyarwa = 875

3. Yuro zuwa Naira 

Siye = 743 / Siyarwa = 785

4. Riyals zuwa Naira

Siye = 160 / Siyarwa = 201

5. CFA Zuwa Naira

Siya = 1020 / Siyarwa = 1065

6. Yan Zuwa Naira 

Siye = 81 / Siyarwa = 90

      Alfijr Labarai  

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka

     Alfijr Labarai

Don Neman Karin bayani A Kira

         08028404926

       Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *