Alfijr
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 606 / Siyarwa = 611
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 730 / Siyarwa = 745
3. Yuro zuwa Naira
Siye = 629 / Siyarwa = 641
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 155 / Siyarwa = 167
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 950 / Siyarwa = 965
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 80 / Siyarwa = 85
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Laraba a Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka
Alfijr
08028404926
Don Neman Karin Bayani