Yau Juma a 26/11/2021
Ga Yadda farashin Siye da Siyarwa zata kasance a kasuwar shinku.
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Yau Juma a Daga Kasuwar Wapa Kano
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 558 / Siyarwa = 563
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 715 / Siyarwa = 720
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = 730 / Siyarwa = 745
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 610 / Siyarwa = 630
5. Riyals To Naira
Siye = 145 / Siyarwa = 150
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 930 / Siyarwa = 940
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Daga Kano kasuwar Wapa.
08028404926
Don neman Karin bayani
Best seller Channel