Yau Alhamis 09/12/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 571 / Siyarwa = 573
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 746 / Siyarwa = 752
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = 730 / Siyarwa = 745
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 635 / Siyarwa = 640
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 146 / Siyarwa = 151
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 952 / Siyarwa = 963
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 75 / Siyarwa = 85
Best Seller Channel
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel