Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau Asabar

 Yau Asabar 04/12/2021 

 Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. 

Best seller Channel

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Asabar Daga Kasuwar Wapa kano.

Best seller Channel 

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 564 / Siyarwa = 568

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 741 / Siyarwa = 747

3. Pounds Polyma zuwa Naira

Siye = 730 / Siyarwa = 745

4. Yuro zuwa Naira 

Siye = 621 / Siyarwa = 623

5. Riyals zuwa Naira

Siye = 143 / Siyarwa = 147

6. CFA Zuwa Naira

Siya = 942 / Siyarwa = 944

7. Yan Zuwa Naira 

Siye = 75 / Siyarwa = 78

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Asabar Kasuwar Wapa

Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan. 

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka. 

0802840492

Don neman Karin bayani

Best seller Channel

Slide Up
x

One Reply to “Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau Asabar”

Comments are closed.