Yau Juma a 03/12/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 561 / Siyarwa = 563
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 740 / Siyarwa = 748
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = 730 / Siyarwa = 745
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 522 / Siyarwa = 624
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 142 / Siyarwa = 147
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 942 / Siyarwa = 945
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 75 / Siyarwa = 78
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma a a Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel