Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Litinin

 

Yau Litinin 06/12/2021 

 Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku. 

Best seller Channel

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Litinin Daga Kasuwar Wapa kano.

Best seller Channel 

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 565 / Siyarwa = 567

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 743 / Siyarwa = 750

3. Pounds Polyma zuwa Nair

Siye = 730 / Siyarwa = 745

4. Yuro zuwa Naira 

Siye = 625/ Siyarwa = 628

5. Riyals To Naira

Siye = 145 / Siyarwa = 147

6. CFA Zuwa Naira

Siya = 942 / Siyarwa = 944

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin a Kasuwar Wapa

Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan. 

Daga Kano kasuwar Wapa.

08028404926

Don neman Karin bayani

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka. 


Best seller Channel