Yau Litinin 29/11/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku.
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Litinin Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 563 / Siyarwa = 566
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 720 / Siyarwa = 735
3. Pounds Polyma zuwa Nair
Siye = 730 / Siyarwa = 745
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 680 / Siyarwa = 690
5. Riyals To Naira
Siye = 151 / Siyarwa = 153
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 950 / Siyarwa = 970
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin a Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Daga Kano kasuwar Wapa.
08028404926
Don neman Karin bayani
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
Best seller Channel
Wanna shine gaskiyar farashin wapa? Naga hawan chanjin sosai Akan na jiya da kuka Sanar. Kuna da wadanda zaayi huldar chanjin dasu cikin sirri? Wanna channel Yayi Kyau Kwarai.