Yau Talata 30/11/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 563 / Siyarwa = 565
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 735 / Siyarwa = 741
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = 730 / Siyarwa = 745
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 525 / Siyarwa = 629
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 140 / Siyarwa = 150
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 950 / Siyarwa = 970
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 75 / Siyarwa = 78
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata a Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
08028404926
Don neman Karin bayani
Best seller Channel
Yayi kyau. Allah ya sauko da dala ya daga darajar naira.