Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Talata

  

   Yau Talata 04/04/2022 

Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. 

 Best Seller Channel 

Best seller Channel

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano.

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 565 / Siyarwa = 569

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 746 / Siyarwa = 749

3. Pounds Polyma zuwa Naira

Siye =  / Siyarwa = 

4. Yuro zuwa Naira 

Siye = 625 / Siyarwa = 634

5. Riyals zuwa Naira

Siye = 146/ Siyarwa = 152

6. CFA Zuwa Naira

Siya = 952 / Siyarwa = 956

7. Yan Zuwa Naira 

Siye = 76 / Siyarwa = 82

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata Kasuwar Wapa

Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan. 

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka. 

0802840492

Don neman Karin bayani

Best seller Channel 

Slide Up
x