Yau Litinin 3/01/2022
Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best Seller Channel
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Litinin Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 565 / Siyarwa = 567
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 746 / Siyarwa = 748
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = / Siyarwa =
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 626 / Siyarwa = 628
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 149 / Siyarwa = 151
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 962/ Siyarwa = 956
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 75 / Siyarwa = 80
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin Kasuwar Wapa
Best seller Channel
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel