Yau Talata 07/12/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 565 / Siyarwa = 567
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 743 / Siyarwa = 750
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = 730 / Siyarwa = 745
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 522 / Siyarwa = 626
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 147 / Siyarwa = 150
Best Seller Channel
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 943 / Siyarwa = 947
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 70/ Siyarwa = 80
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata a Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
08028404926
Don neman Karin bayani
Best seller Channel