Yau Talata 11/01/2022
Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best Seller Channel
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano.
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 565 / Siyarwa = 570
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 756 / Siyarwa = 766
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = / Siyarwa =
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 633 / Siyarwa = 639
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 147 / Siyarwa = 154
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 953 / Siyarwa = 957
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 76 / Siyarwa = 82
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel