Yan sanda sun kama Muhyi Magaji Rimin gado a Kano

IMG 20250124 214505

Yan sanda sun kama Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimingado, a yau juma’a.

Wata majiyar data nemi a sakaya sunan ta, daga hukumar ta shaidawa talbijin ta TVC, cewa an kama Muhyi Magaji Rimin Gado, da yammacin yau a harabar hukumar dake birnin Kano.

Kawo yanzu ba’a samu cikakken dalilin kamen na Muhyi ba, sakamakon cewa mai magana da yawun ofishin yan sandan na shiyya ta daya dake Kano Bashir Muhammad, yace yana kan hada bayanai akan wannan batu.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news za ku iya bibiyarmu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IqPyC2oGzdQ9NudcMXFqHZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *