Rundunar ’yansandan jihar Kano ta sanar da fara bincike kan mutuwar wani jami’in hukumar tsaro ta Civil Defence (NSCDC) da ya rasa ransa bayan wasu …
Rundunar ’yansandan jihar Kano ta sanar da fara bincike kan mutuwar wani jami’in hukumar tsaro ta Civil Defence (NSCDC) da ya rasa ransa bayan wasu …
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a James Omotosho ta wanke tare da sallamar dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda Abba Kyari daga …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sallami Kayode Egbetokun daga muƙaminsa na Babban Sufeto Janar na ‘Yan Sanda (IGP). Manyan jami’an …
Daga Aminu Bala Madobi Jami’an ‘yan sanda a jihar Imo sun bankado wata mummunar aika aikta da ta daɗe ana zargin wasu bata-garin da yi …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Yan Sanda Ta Rage Wa Dan Sanda Girma Saboda Kama Shi Da Rakiyar Babban Mutum. Hukumar ta ɗauki mataki mai …
Daga Aminu Bala Madobi A wani sabon mataki na ƙarfafa tsaro a faɗin ƙasar nan, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gaggawa …
Rundunar ƴan sandan Najeriya, shalkwatar Zone One da ke Kano, ta yi wa sanannen ɗan jarida mai gabatar da shirye-shirye, kuma shugaban sashin shirye shirye …
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da Kakakin rundinar CSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya sanar a shafinsa na Facebook, ya ce, an kama mutanen …
Al’umma a kauyen Sumore da ke Ƙaramar Hukumar Dutse a Jihar Jigawa sun shiga yanayin alhini bayan mutuwar wata mata mai shekaru 30, Adama Hannafi, …
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta tsare wata mace mai suna Zuwaira Hassan da zargin yi wa yarinya mai shekara 10 azaba da wuta a …
Rundunar ‘Yansandan Jihar Anambra ta kama saurayi da budurwa da suka kitsa sace kansu da kansu tare da kwato kuɗin fansa naira miliyan ₦1.2 da …
“A lokacin da nake Kwamishinan Ƴan Sanda a jihar Lagos, bana wasa da aiki — musamman ranar Asabar. Ko da yake ayyuka na suna farawa …
Rundunar ƴansandan jihar Kano tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro a jihar sun ɗauki matakin haramta bukukuwan hawan salla a Kano. Cikin wata sanarwa …
Rundunar yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta karrama daya daga cikin ma’aikatan tashar MUHASA Telabijin da Radio, Mujahid Wada Guringawa, saboda kwazo da …
Daga Aminu Bala Madobi Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano ta kama wasu mutane hudu da ake zargi da zama ‘yan fashin daji waɗanda ake zargin suna …
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi a Najeriya ta ce ta kama wata mata mai suna Fatima Mohammed kan zargin kashe kishiyar mai suna Hajara Isa …
Dqga Aisha Salisu Ishaq Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta ƙaddamar da bincike kan zargin wani magidanci da kashe matarsa saboda saɓanin da ya shiga …
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta rufe wasu hanyoyin ne da suke dangana mutane da gidan sarki na Nasarawa dake kan titin …
Daga Aisha Salisu Ishaq Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta haramta yawon dare, ta hanyar takaita zirga-zirga daga kare 12 na dare zuwa 5 na …