Yanzu haka Ana Zaman Sulhu A Gidan Sheikh Daurawa Tare Da Shugaban majalisar Dokokin Kano Hon Jibril Ismail Falgore
labarin da ke Samun mu yanzu an kusan angama samun daidaito da shugaban hukumar Hisbah ta jahar Kano da wakilan gwamnatin Kano da wasu manyan da suka da sheikh professor malam Ibrahim Maqari, inda ake zaman agidan malam daurawa Wanda kakakin majalisar dokokin jahar Kano hon Ismail Abdullahi falgore ke jan ragamar Sulhu a zaman.
Wata majiya ta bayyana cewa kasa da awanni 24 ake sa ran Shiekh Aminu Daurawa zai sake bayyana jawabin ga manema labarai domin sake tabbatar da kansa a matsayin wanda zai ci gaba da rikon hukumar ta HISBA a fadin jahar Kano.

KwankwasiyyaReporters
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V