Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan jihar Kano ya amince da nadin kwamitin riko na kungiyar Kano Pillars (Masu Gida).
Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kano ya bayyana subkamar haka shugaba da mambobi da sakatare:
- Babangida Little shugaba
- Garba Umar Memba
- Naziru Aminu Abubakar memba
- Bashir Chilla, mamba
- Ali Nayara Mai Samba, mamba
- Shuaibu Ibrahim. Doguwa, memba
- Rabiu Pele, memba
- Muhammed Danjuma, memba
- Sabo Chokalinka, memba
- Abba Haruna (Dala FM), mamba
- Engr. Usman Kofar Na’isa
- Yakubu Pele, memba
- Comrade Sani Ibrahim Coach, Sakatare
Kuma ya bayyana cewar za’a kaddamar da hukumar a gobe Talata 20 ga watan Yuni, 2023.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ