Yanzu cikin daren Asabar ‘yan bindiga suka kara shiga tare da sace daliban jami’ar FUG da ke Gusau jahar Zamfara.
Yan bindigar sun kutsa dakin ɗaliban da suke kwana na Damba tare da awon gaba dasu.
Sai dai wata majiya ta tabbatar wa da Jaridar Alfijir Labarai cewar yan sanda sun bi sahun yan bindigar cikin dajin tun kafin suyi nisa.
Karin Bayani na nan tafe…
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo