Daga Aminu Bala Madobi
Duk da kiraye-kirayen na a baiwa Donald Trump ganin yadda ya kwallafa rai kan wannan kyauta
A wani abun bakin ciki ga Israila da sauran yan amshin shatar Amurka, Kwamitin Nobel ya bai wa shugabar ‘yan adawa ta Venezuela, María Corina Machado, lambar yabo ta Nobel Peace Prize ta wannan shekara, duk da kiraye-kirayen da ake yi a bai wa Donald Trump wannan karramawar.
Jaridar Alfijir labarai ta rawaito cewar masu goyon bayan Trump sun yi ikirarin cewa ya cancanci wannan kyauta saboda rawar da ya taka wajen taimakawa wajen samun yarjejeniya tsakanin Isra’ila da Hamas. Shi kanshi Trump ya kwallafa ransa akai shi yasa ma yake ta rawar jiki wajen yin wasu abubuwan
Ya kuka ji da hakan ta faru?
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t