Ƙungiyar Ƙwadago NLC Ta Kira Zanga-zanga Kan Tsadar Rayuwa A Najeriya

FB IMG 1708099451427

Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya, NLC ta ayyana gudanar da gagarumar zanga-zangar kwana biyu a ranakun 27 da 28 ga watan Fabrairu.

Alfijir labarai ta rawaito Shugaban ƙungiyar Kwamared, Joe Ajaero, ne ya bayyana haka a shalkwatar ƙungiyar lokacin wani taron gaggawa da ƙungiyar ta kira ranar Juma’a.

Mista Ajaero ya ce an ɗauki matakin zanga-zangar ne bayan ƙarewar wa’adin kwanaki 14 da ƙungiyar ta bai wa gwamnatin tarayya kan tsadar rayuwa da ake fuskanta a ƙasar.

Ƙungiyar dai ta bai wa gwamnati wa’adin ne domin da ɓullo da wasu sauye-sauyen da za su magance matsalolin da ‘yan ƙasar ke fuskanta sakamakon matsain rayuwa.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *