Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta umurci dillalan magunguna dake kasuwar kasuwar Sabon Gari dake yankin Karamar Hukumar Fagge a Kano da su tashi nan take.
Alfijir labarai ta rawaito, kotun ta kuma ba da umarnin mayar da masu sana’ar ta hada-hadar magunguna zuwa cibiyar da aka kebe don siyar da magunguna a Dangoro da ke kan titin Zariya a Kano
Alkalin Kotun Mai shari’a Simon Amobeda a hukuncin da ya yanke a ranar Juma’a ya yi watsi da karar da kungiyar masu hada-hadar magunguna ta Najeriya, da wasu mutane shida suka shiga saboda rashin cancanta.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V