Ronaldo ya dau wankan taya kasar Saudi murnar ranar samar da tutar Saudi shekaru 93

Yadda fitaccen dan kwallon kafar Duniya Cristiano Ronaldo ya caba ado da shigar Larabawa ya rike takobi. Yaya kuka ga wankan nasa.

Allah ka haska zuciyar Ronaldo da hasken imani.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *