
Yadda fitaccen dan kwallon kafar Duniya Cristiano Ronaldo ya caba ado da shigar Larabawa ya rike takobi. Yaya kuka ga wankan nasa. Allah ka haska …
Yadda fitaccen dan kwallon kafar Duniya Cristiano Ronaldo ya caba ado da shigar Larabawa ya rike takobi. Yaya kuka ga wankan nasa. Allah ka haska …
sojojin Faransa suna tattaunawa da sojojin Nijar kan ficewar “wani bangare” na sojojin daga kasar bayan juyin mulki. Alfijir Labarai ta rawaito Faransa ta fara …
Kimanin ‘yan Najeriya miliyan 137 ne ke fuskantar matsanancin talauci a fadin kasar. Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki da Tattalin Arziki …
Alfijr ta rawaito akalla mutane 17 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 17 suka samu raunuka a wani hatsarin mota da ya afku a …
Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce kimanin jami’an tsaro dubu 18,748 ne aka baza a fadin jihar domin gudanar da zabukan …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu wajen tono gawarwaki daga kaburbura da kuma cire …
Alfijr ta rawaito Kotun kolin Nijeriya, a yau Juma’a, ta tabbatar da dan takarar jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Sanata Rufa’i Sani Hanga a …
Alfijr ta rawaito Sanata mai wakiltar Abia ta Arewa kwanan nan, Orji Uzor Kalu, ya ce ya karkatar da wayarsa. A cewar dan majalisar, an …
Alfijr ta rawaito Frank Geng Quangrong ɗan China mai shekaru 47 a yau Alhamis ya sake fadawa wata babbar kotun Kano cewa bai taba niyyar …
Alfijr ta rawaito Wata gobara ta lalata shaguna 19 ciki har da masallaci a kasuwar Rimi da ke jihar Kano. Hakan na zuwa ne kwanaki …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira …
Alfijr ta rawaito Magoya bayan jam’iyyar adawa ta NNPP a jihar Kano sun fara zanga-zanga kan shirin kawo Balarabe Sule, tsohon babban jami’in tsaro na …
Alfijr ta rawaito wani ma’aikacin tsafta, Samson Daniel, an yanke masa hukuncin daurin watanni 10 a gidan yari bisa samunsa da laifin satar naira 900,000 …
Alfijr ta rawaito wani fusataccen sojan Nijeriya ya dauki bindiga ya kashe Kwamandansa, da wasu sojoji biyu, daga bisani ya kashe kansa da a sansanin …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito sakamakon irin fitowar da Mata sukayi kwansu da kwarkwatan su wurin jefa kuri’a a kasannan , ciki har …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Afrika ta Kudu ta gargaɗi al’ummar wani yanki bayan da wata zakanya ya tsere daga cikin wata mota da …
Alfijr ta rawaito Kotun koli ta dage sauraren karar da wasu gwamnatocin jihohi suka shigar kan manufar musanya Naira na babban bankin Najeriya. Kotun kolin …
Alfijr ta rawaito Kotu ta kwace wasu kadarori 14 da ke da alaka da Gwamnan Najeriya. A kalla kadarori 14 da ake zargin Gwamnan Jihar …