Ana Wata! Shugaba Tinubu Ya Haramtawa Ministoci Da Jami’an Gwamnatinsa tafiye-tafiye

Screenshot 20240311 124203 com.facebook.katana edit 1749237607544

Shugaba Tinubu ya haramtawa ministoci, Shugabannin hukumomi da sauran jami’an Gwamnati tafiye-tafiyen Zuwa ƙasashen waje na Tsawon watanni uku Daga 1 ga watan Afrilu, 2024.

Tinubu ya jaddada cewa dole ne jami’an Gwamnati da suke da niyyar yin balaguro zuwa ƙasashen waje su samu amincewar shugaban kasa akalla makwanni biyu kafin tafiyar, Wanda hakan ya zama doka daga Yanzu.

FB IMG 1710975027168
📸Villa
FB IMG 1710975029985
📸Villa

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *