Ta’addanci! Ana Zargin Wani Mai Chemist Da Yiwa Yarinya Yar Shekara 9, Fyade Har TaMutu A Kano

FB IMG 1723896244858

Ana zargin wani mai suna Manniru Mai Chemist da yiwa wata  yarinya mai shekara 9 Fyade ta gaba da baya wanda hakan ya yi sanadiyar Mutuwarta.

Alfijir labarai ta ruwaito tun da farko dai an kai yarinyar Chemist dan ya bata magani,  sai yace sai anyi mata karin ruwa don haka Mahaifinta yaje ya dawo, sai dai Kafin mahaifin yarinyar ya dawo ya yi mata Fyade hakan yayi sanadiyar Mutuwarta.

Tuni ‘Yan Sanda su kayi nasarar kama Wanda Ake Zargin Kamar Yadda Barrister badamasi ya bayyana.

Sai dai Abin takaici sai wasu masu hannu da shuni su kayi kokarin chanja labarin da cewa Iyayenta ne suka saka mata muciya a gabanta da bayanta, hakan yasa a matsayin mu na Lauyoyi muka shiga cikin Lamarin. In ji barrister badamasi.

In da yace tuni suka rubuta korafinsu bisa kazafi, tare da yabawa ‘Yan Sanda domin sun dakile wannan yunkuri na masu hannu da shunin da su kayi yunkurin sauya batun

Mikiya Hausa Times

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *